IQNA - Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, yayin da yake jaddada wajabcin samar da zaman lafiya a yammacin Asiya, ya bayyana cewa ba zai iya yin shiru ba dangane da rikicin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3491990 Ranar Watsawa : 2024/10/06
Tehran (IQNA) shugaban kasar Pakistan Aref Alawi ya kirayi gwamnatin kasar Faransa da kada ta mayar da kin jinin musulmi ya zama halastacciyar doka a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3485678 Ranar Watsawa : 2021/02/21